Jump to content

Tiécoro Bagayoko

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Tiécoro Bagayoko
Rayuwa
Haihuwa Goundam (en) Fassara, 19 ga Yuli, 1937
ƙasa Mali
Mutuwa Taoudenni (en) Fassara, 26 ga Augusta, 1983
Karatu
Makaranta Prytanée militaire de Kati (en) Fassara
Harsuna Faransanci
Sana'a
Sana'a ɗan siyasa, soja da fighter pilot (en) Fassara


Tiécoro Bagayoko

Tiécoro Bagayoko, soja ne Dan asalin kasar Mali. Ya amshi mulki ta hanyar juyin mulki a shekarar ta 1968. Ya kasance babban darekta na kula da harkokin tsaro na kasar Mali. A lokacinsa ansamu yawan rikice rikice da yawan asarar rayuka dakuma yawan takura da kuntatawa. Anka mashi a shekarar 1978 da a daure shi a gidan yari tare da hoto Mai tsanani a gidan kaso na Taoudenni, a Inda ya mutu a shekarar 1983.

[1]

Wannan Muƙalar guntuwa ce: tana buƙatar a inganta ta, kuna iya gyara ta.


  1. Konaté, Moussa (1990). Mali: ils ont assassiné l'espoir: réflexion sur le drame d'un peuple (in French). L'Harmattan. p. 143. ISBN 978-2-7384