Tichaona Chipunza
Tichaona Chipunza | |||||||||||||||||||||||
---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|
Rayuwa | |||||||||||||||||||||||
Haihuwa | Chitungwiza, 8 ga Yuni, 1994 (30 shekaru) | ||||||||||||||||||||||
Sana'a | |||||||||||||||||||||||
Sana'a | ɗan wasan ƙwallon ƙafa | ||||||||||||||||||||||
| |||||||||||||||||||||||
Muƙami ko ƙwarewa | Mai buga baya |
Zuze Tichaona Chipunza,(an haife shi a ranar 8 ga watan Yuni 1994) ɗan wasan ƙwallon ƙafa ne na ƙasar Zimbabwe wanda ke taka leda a kulob ɗin, Chicken Inn, a matsayin mai tsaron gida.
Aikin kulob
[gyara sashe | gyara masomin]Chipunza ya fara aikinsa a cikin shekarar 2013 tare da Triangle United. Bayan kaka uku tare da kulob din, Chipunza ya sanya hannu a kulob ɗin Dynamos. [1] Gabanin gasar firimiya ta Zimbabuwe ta shekarar 2018 Chipunza ya rattaba hannu a kulob ɗin Ngezi Platinum, bayan karewar kwantiraginsa da Dynamos, bayan ya fara gasar 33 a kaka da ta gabata.[2] [3] Don kakar wasan ƙwallon ƙafa ta Premier ta Zimbabwe ta 2019, Chipunza ya rattaba, hannu a kulob ɗin Chicken Inn. [4]
Ayyukan kasa da kasa
[gyara sashe | gyara masomin]Chipunza ya buga wasa a Zimbabwe U23 bayyana sau biyu a gasar Afrika ta shekarar 2015.[5] A ranar 17 ga watan Mayu 2015, Chipunza ya buga wasansa na farko na kasa da kasa a Zimbabwe a ci 2-0 da Mauritius a gasar COSAFA ta 2015.[6]
Manazarta
[gyara sashe | gyara masomin]- ↑ {{NFT player}} template missing ID and not present in Wikidata.
- ↑ "Chipunza quits DeMbare" . Daily News . 14 January 2018. Retrieved 8 June 2019.
- ↑ "Tichaona Chipunza" . National Football Teams. Benjamin Strack-Zimmermann. Retrieved 8 June 2019.
- ↑ "Spare a thought for Tichaona Chipunza" . The Chronicle. 21 December 2019. Retrieved 8 February 2020.
- ↑ "Tichaona Chipunza" . Fasotalents. Retrieved 8 June 2019.
- ↑ "Zimbabwe vs. Mauritius" . National Football Teams. Retrieved 8 June 2019.