Tiécoro Bagayoko
Appearance
(an turo daga Tiecoro bagayoko)
|
| |
| Rayuwa | |
| Haihuwa |
Goundam (en) |
| ƙasa | Mali |
| Mutuwa |
Taoudenni (en) |
| Karatu | |
| Makaranta |
Prytanée militaire de Kati (en) |
| Harsuna | Faransanci |
| Sana'a | |
| Sana'a |
ɗan siyasa, soja da fighter pilot (en) |

Tiécoro Bagayoko, soja ne Dan asalin kasar Mali. Ya amshi mulki ta hanyar juyin mulki a shekarar ta 1968. Ya kasance babban darekta ne na kula da harkokin tsaro na kasar Mali. A lokacinsa ansamu yawan rikice rikice, da yawan asarar rayuka dakuma yawan takura da kuntatawa. Anka mashi a shekarar 1978 da a daure shi a gidan yari tare da hoto Mai tsanani a gidan kaso na Taoudenni, a Inda ya mutu a shekarar 1983.
Wannan Muƙalar guntuwa ce: tana buƙatar a inganta ta, kuna iya gyara ta.
Manazarta
[gyara sashe | gyara masomin]- ↑ Konaté, Moussa (1990). Mali: ils ont assassiné l'espoir: réflexion sur le drame d'un peuple (in French). L'Harmattan. p. 143. ISBN 978-2-7384