Tijjani Asase

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.

Tijjani Abdullahi Asase wanda aka sani da Tijjani Asase , Jarumi ne kuma furodusa wato mai shirya fina-finai a masana'antar Kannywood.

Aikin Fim[gyara sashe | gyara masomin]

Jarumin ya daɗe ana damawa da shi a masana'antar ta kannywood kuma yayi fice wajen fitowa a matsayin ɗan daba a cikin fina finan hausa na kannywood. Mutane sun fi saninsa da alkunya (DAMUSA). Yana da abokanan damawa a wasan hausa na kannywood irn su Kumurci, Momo, Kazaza, Dubadis da sauransu.

Fina-finanai[gyara sashe | gyara masomin]

Jarumin yayi fina-finai da dama ga wasu daga ciki su ne;

  • Larai
  • Namamajo
  • Bazan Barki Ba
  • Gidan Badamasi (Fim Mai dogon zango)
  • Ƙarangiya[1]
  • Alkibla
  • Sarauniya
  • Gwaska
  • Aduniya (Fim Mai dogon zango)
  • Yar gatan baba. da sauransu.
  • Sanda (Fim mai dogon zango)

Iyali[gyara sashe | gyara masomin]

Yana da mata guda daya 1 da `ya`ya tara 9

Manazarta[gyara sashe | gyara masomin]