Tilo
Appearance
tilo | |
---|---|
grammatical number (en) | |
Bayanai | |
Ƙaramin ɓangare na | inflected form (en) |
Gajeren suna | SG |
Described at URL (en) | universaldependencies.org… |
Represents (en) | uniqueness (en) |
Entry in abbreviations table (en) | et. da Sg. |
Hannun riga da | jam'i |
Tilo Cikakkiyar kalmar Hausa ce, Hausawa na cewa Tilo ne idan abu ya kuma kasance kwara-ɗaya tal, idan kuma sunada yawa daga biyu zuwa sama suna kiranshi da kuma Jam'i, misali: Kalmar Kwai Tilo ce, Jam'i n ta kuma ana cewa Kwai-kwaye ko kuma Kwayaye.