Timmy Kwebulana
Appearance
Timmy Kwebulana | |
---|---|
Rayuwa | |
Haihuwa | Afirka ta kudu, |
Mutuwa | 19 Satumba 2024 |
Sana'a | |
IMDb | nm0477155 |
Timmy Kwebulana ɗan wasan kwaikwayo ne na Afirka ta Kudu .
Ya bayyana a cikin jerin wannan fina finan Abakwazidenge, Ingqumbo Yeminyanya, Unyana Womntu, Uthando Lwethu, Shooting Stars, Forced Love da Isikizi . [1][2][3]
ya rasu ne a ranar 19 ga Satumba, 2024, bayan gajeriyar rashin lafiya.[4]
Manazarta
[gyara sashe | gyara masomin]- ↑ "Mzansi Magic releases new Xhosa drama". news24.com. Retrieved 15 May 2019.
- ↑ "Born in the RSA to entice the audience". citizen.co.za. Archived from the original on 4 March 2021. Retrieved 15 May 2019.
- ↑ "Local drama mini-series". screenafrica.com. Retrieved 15 May 2019.
- ↑ "Veteran film and TV actor Timmy Kwebulana has died". io.co.za. Retrieved 20 September 2024.