Jump to content

Tony Ezenna

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Tony Ezenna
Rayuwa
Haihuwa 21 ga Afirilu, 1957 (67 shekaru)
ƙasa Najeriya
Sana'a

Tony Ifeanyichukwu Ezenna (an haife shi a ranar 21 ga watan Afrilun shekara ta alif dari tara da hamsin da bakwai miladiyya 1957) Dan kasuwan Najeriya ne kuma dan agaji..Shi ne ya kafa kamfanin Orange Drugs Nigeria Limited, wani kamfani da ya kware wajen rarraba magunguna da kayan kwalliya daga Indonesia, Jamus, Italiya, da Amurka. zuwa Najeriya.[1][2]

Farkon rayuwa

[gyara sashe | gyara masomin]

An haifi Ezenna a Port Harcourt, Jihar River, Najeriya, inda ya girma kafin ya koma Onitsha. Ya halarci makarantar firamare ta St. David a Owerre Akokwa, sannan Christ the King College, Onitsha don karatun sakandare. Daga baya ya dakatar da karatunsa saboda matsalar kudi, ya shiga sana’ar mahaifinsa.[3]

Rayuwa ta sirri

[gyara sashe | gyara masomin]

Ya auri Elizabeth Ezenna kuma Kirista ce mai kishin addini.

  1. "Kwafin ajiya". Archived from the original on 2021-05-14. Retrieved 2024-07-06.
  2. "Kwafin ajiya". Archived from the original on 2019-11-02. Retrieved 2024-07-06.
  3. "HOW TONY EZENNA'S ORANGE DRUGS AIDS PARALYSIS IN NIGERIA THROUGH PROCOLD"