Tony Nwulu
Appearance
Tony Nwulu | |||||||
---|---|---|---|---|---|---|---|
ga Yuni, 2015 - 2018
| |||||||
Rayuwa | |||||||
Haihuwa | Ezinihitte Mbaise, | ||||||
ƙasa | Najeriya | ||||||
Sana'a | |||||||
Sana'a | ɗan siyasa |
Tony Chinedu Nwulu tsohon ɗan majalisar wakilan Najeriya ne mai wakiltar mazaɓar Oshodi-Isolo II. [1] Ɗan jam'iyyar United Progressive Party (UPP), bayan ya fice daga jam'iyyar PDP, wanda a ƙarƙashin ta ya lashe zaɓen shekarar 2015. Ya ɗauki nauyin zartar da kudirin dokar nan na Not Too Young To Run.[2]
Rayuwar farko
[gyara sashe | gyara masomin]An haifi nwulu a Ezinihitte Mbaise. [3]
Aikin siyasa
[gyara sashe | gyara masomin]An zaɓi Nwulu a matsayin ɗan majalisar wakilai mai wakiltar mazaɓar Oshodi-Isolo II a shekarar 2015. A shekarar 2018, ya fice daga PDP zuwa United Progressive Party (UPP). [4]
Manazarta
[gyara sashe | gyara masomin]- ↑ "Hon. Tony Chinedu Nwulu". Retrieved January 19, 2019.
- ↑ The Nation, Online (January 5, 2017). "Support passage of 'Not Too Young To Run' bill – Group". The Nation Online. The Nation Online. Retrieved 18 July 2017.
- ↑ "UPP aspirant picks nomination form for IMO guber". Archived from the original on January 20, 2019. Retrieved January 19, 2019.
- ↑ "Tony Nwulu dumps PDP joins UPP". Archived from the original on January 20, 2019. Retrieved January 20, 2019.