Toyin Tofade

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Toyin Tofade
Rayuwa
Haihuwa 1969 (54/55 shekaru)
Sana'a
Sana'a Malami

Toyin Tofade ita ce shugabar kwalejin haɗa magunguna da kimiyyar lafiya ta Albany ta 10 kuma bakar fata ta farko da ta rike wannan mukamin.[1][2][3][4]

Ilimi[gyara sashe | gyara masomin]

Ta samu digirin farko a fannin harhaɗa magunguna daga Jami’ar Obafemi Awolowo, Ile-Ife,[5][6] digiri na biyu a fannin Pharmacy Practice da kuma digirin digirgir na Pharmacy (Pharm.D.) daga UNC Eshelman School of Pharmacy, Chapel Hill.[7]

Aikin ilimi[gyara sashe | gyara masomin]

A cikin shekarar 2016, Tofade ta zama Dean kuma Farfesa a Kwalejin Magunguna na Jami'ar Howard a Washington, DC.[6][8][9]

A shekarar 2020, an naɗa ta shugabar hukumar kula da harhaɗa magunguna ta ƙasa da ƙasa (FIP), wanda hakan ya sa ta zama mace bakar fata ta farko da aka naɗa a matsayin ‘yar FIP.[3][7] An kuma naɗa ta a matsayin shugabar majalissar shugabannin kungiyar kwalejojin kantin magani ta Amurka a waccan shekarar.

Manazarta[gyara sashe | gyara masomin]

  1. "Nigerian woman becomes first black female president of U.S. college" (in Turanci). 2022-03-23. Retrieved 2022-03-25.
  2. "Nigeria's Toyin Tofade, Breaks Record, Becomes First Black Female President of U.S. College". The Source (in Turanci). 2022-03-25. Retrieved 2022-03-25.
  3. 3.0 3.1 "Nigeria's Tofade makes history, becomes first black female president of US College - P.M. News" (in Turanci). Retrieved 2022-03-25.
  4. "President Toyin Tofade | Albany College of Pharmacy and Health Sciences". www.acphs.edu. Retrieved 2023-04-05.
  5. "Nigerian Woman Becomes First Black Female President Of US College". www.tori.ng. Retrieved 2022-03-25.
  6. 6.0 6.1 "Alumna Toyin Tofade shares her journey of becoming dean of Howard University College of Pharmacy". UNC Eshelman School of Pharmacy (in Turanci). 2021-01-20. Retrieved 2022-03-25.
  7. 7.0 7.1 "People Profile |". profiles.howard.edu. Retrieved 2022-03-25.
  8. "Toyin Tofade named 10th president of Albany College of Pharmacy and Health Sciences (ACPHS) | Albany College of Pharmacy and Health Sciences". www.acphs.edu. Retrieved 2022-03-25.
  9. "Alumna Toyin Tofade shares her journey of becoming dean of Howard University College of Pharmacy". UNC Eshelman School of Pharmacy (in Turanci). 2021-01-20. Retrieved 2022-04-25.