Trilogia das novas familias

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Trilogia das novas familias
Asali
Lokacin bugawa 2008
Asalin harshe Portuguese language
Ƙasar asali Mozambik
Characteristics
Genre (en) Fassara documentary film da LGBT-related film (en) Fassara
During 45 Dakika
Direction and screenplay
Darekta Isabel Noronha (en) Fassara
Kintato
Narrative location (en) Fassara Mozambik
Muhimmin darasi Kanjamau

Trilogia das novas familias fim ne game da abinda ya faru a zahiri na shekarar 2008.

Takaitaccen bayani[gyara sashe | gyara masomin]

Fim ɗin ya ƙunshi gajerun fina-finai guda uku waɗanda ke nuna fuskoki da ba da murya ga yara marayu da cutar AIDS.[1][2] Manufar shirin shine mayar da hankali kan rarrabuwar kawuna da iyalai a Mozambik sakamakon kamuwa da cutar kanjamau, domin lamari ne mai tsauri da kuma yin watsi da shi.

Manazarta[gyara sashe | gyara masomin]

  1. "Trilogia das Novas Famílias". Cien Digital (18). 29 November 2018. Archived from the original on 25 August 2021. Retrieved 8 July 2020.
  2. "Trilogia de Isabel Noronha vê a Aids na África". Jornal da Paraiba. 8 May 2009. Archived from the original on 5 May 2021. Retrieved 8 July 2020.