Jump to content

Tsibirin Hatiya

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Tsibirin Hatiya
General information
Yawan fili 371 km²
Labarin ƙasa
Map
Tsarin Daidaiton Labarin Kasa 22°15′31″N 91°06′49″E / 22.258597°N 91.113739°E / 22.258597; 91.113739
Kasa Bangladash
Territory Chattogram Division (en) Fassara
Flanked by Bay of Bengal (en) Fassara
Hydrography (en) Fassara

Tsibirin Hatiya tsibiri ne a arewacin Bay na jihar Bengal da ke kasar Bangladesh, a bakin kogin Meghna. Tsibirin ya fada ƙarƙashin Hatiya Upazila na Gundumar Noakhali. Tsibirin yana da yanki na 480 km 2. Sauran manyan tsibirai na cikin wannan yanki sune tsibirin Bhola (wanda shine mafi girma) da tsibirin Manpura . Duk waɗannan tsibirai suna da yawan jama'a. Yana yawan fuskantar batun mahaukaciyar guguwa da raƙuman ruwan teku masu halakarwa.

A shekara ta 2015, gwamnatin Bangaladash ta yanke shawarar mayar da wasu Musulman Rohingya zuwa tsibirin Hatiya.

Fim din Abdullah Al Mamun na karshe "Doriya Parer Doulati" ya dogara da rayuwa a Tsibirin Hatia. dwip Unnayan Sangstha.

22°40′N 91°00′E / 22.667°N 91.000°E / 22.667; 91.000