Tufu'one
Appearance
|
| ||||
| Wuri | ||||
| ||||
| Ƴantacciyar ƙasa | Faransa | |||
| Overseas collectivity of France (en) | Wallis and Futuna (en) | |||
| Labarin ƙasa | ||||
| Altitude (en) | 16 m | |||


Tufu'one ƙauye ne a Wallis da Futuna.Tana cikin gundumar Hihifo a gabar tekun arewa maso yamma na tsibirin Wallis.Yawanta bisa ga ƙidayar shekarar 2018 mutane 167 ne.
