Tumfafiya

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Jump to navigation Jump to search
Kwallon tunfafiya

Tuimfafiya ko Timfafiya wata itaciyace mai madaidaicin tsawo wacce take fitowa a wasu keɓantattun sassa a duniya irinsu nahiyar asiya da afrika.

Bincike[gyara sashe | Gyara masomin]

kasar indiya ta gudanarda wani bincike inda ta tabbatar da cewa itacen tumfafiya yanada matukar amfani gurin hada magunguna musamman na gargajiya.

Magani[gyara sashe | Gyara masomin]

A kasar Hausa sukanyi magani da tumfafiya da yawa kamar haka;

  • Shawara
  • Kuraje
  • Makero
  • Ciwon Dankanoma
  • Ciwon Kunne
  • Ciwon baki
  • Ciwon Farfadiya d.s

Sannan mutanen da sunacin kwallon tinfafiya. Idan aka buɗe furenta akwai kwallo shi akeci, don suncamfa tana maganin mayu/maye.[1][2]

Plant

Manazarta[gyara sashe | Gyara masomin]

  1. https://en.m.wikipedia.org/wiki/Calotropis_procera
  2. https://gidanlabarai.blogspot.com/2021/05/amfanin-tumfafiya-jikin-danadam.html?m=1