Tupele-Ebi Diffa
Appearance
29 Mayu 1999 - 29 Mayu 2003 District: Bayelsa West | |||
| Rayuwa | |||
| Haihuwa | Sagbama, | ||
| ƙasa | Najeriya | ||
| Sana'a | |||
| Sana'a | ɗan siyasa | ||
| Imani | |||
| Jam'iyar siyasa |
Alliance for Democracy (en) | ||
Tupele-Ebi Diffa An haife shi a karamar hukumar Sagbama ta jihar Bayelsa, an zabe shi a matsayin dan majalisar dattawa me wakiltar Bayelsa ta yamma a karkashi jam'iyar AD daga 29 ga watan Mayu 1999 zuwa 29 ga watan Mayu 2003.[1]
Nasarori
[gyara sashe | gyara masomin]Bayan hawan kujerar majalisar dattawa a shekarar 1999 a sanya shi cikin kwamitin man fetur, muhalli, Niger Delta da kuma wasanni. A watan Disenba 2002 an samu jita jitan cewa ya Diffa yanaso a maimaita zabe masu hanu da shuni na jam'iyar PDP tun kafin barin jam'iyar AD.[2]