Tuvalu

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Jump to navigation Jump to search
Tuvalu
Flag of Tuvalu.svg Coat of arms of Tuvalu.svg
Administration
Head of state Elizabeth II
Capital Funafuti (en) Fassara
Official languages Tuvaluan (en) Fassara da Turanci
Geography
Tuvalu on the globe (small islands magnified) (Polynesia centered).svg
Area 26 km²
Demography
Population 11,192 imezdaɣ. (2017)
Density 430.46 inhabitants/km²
Other information
Time Zone UTC+12:00 (en) Fassara
Internet TLD .tv (en) Fassara
Calling code +688
Currency Tuvaluan dollar (en) Fassara
tuvaluislands.com
Tutar Tuvalu.
Tambarin Tuvalu

Tuvalu ƙasa ce, da ke a Oseaniya. Babban birnin ƙasar Tuvalu Funafuti ne. Tuvalu tana da yawan fili kimani na kilomita murabba'i 26. Tuvalu tana da yawan jama'a 11,192, bisa ga jimilla a shekarar 2017. Akwai tsibirai tara a cikin ƙasar Tuvalu. Tuvalu ta samu yancin kanta a shekara ta 1978.

Daga shekara ta 2010, gwamnan ƙasar Tuvalu Iakoba Italeli ne. Firaministan ƙasar Tuvalu Kausea Natano ne daga shekara ta 2019.

Manazarta[gyara sashe | Gyara masomin]