Uche Ikonne

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Uche Ikonne
Rayuwa
Karatu
Makaranta Manila Central University (en) Fassara
Sana'a
Sana'a Malami

{{Databox}}

Uchenna Ikonne farfesa ne a Najeriya farfesa a fannin ido . A watan Disamba na shekara ta dubu 2015, ya zama Mataimakin Shugaban Jami'ar Jihar Abia na 7. wanda a baya yayi aiki a matsayin Rector,jahar Abia State Polytechnic, Aba - (on Rescue Mission) 2014-2015.

Uche Ikonne shine dan takarar gwamna na jam'iyyar People's Democratic Party a jihar Abia . Ya rasu ne a babban asibitin kasa dake Abuja da misalin karfe 4 na safe a ranar 25 ga watan Junairu, 2023 bayan ya sha fama da bugun zuciya da dama.

Manazarta[gyara sashe | gyara masomin]