Jump to content

Uchenna Harris Okonkwo

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Uchenna Harris Okonkwo
Rayuwa
Sana'a
Sana'a ɗan siyasa

Uchenna Harris Okonkwo ɗan siyasan Najeriya ne. A halin yanzu yana zama ɗan majalisa na farko mai wakiltar mazaɓar Idemili North/Idemili South Constituency na jihar Anambra a majalisar wakilai ta ƙasa ta 10. [1] [2] [3]

  1. Okogba, Emmanuel (2022-06-11). "Uche Okonkwo emerges Idemili North/South Labour Party candidate". Vanguard News (in Turanci). Retrieved 2025-01-03.
  2. Abuja, Nicholas Kalu (2024-12-25). "Anambra lawmaker distributes relief items to flood victims". The Nation Newspaper (in Turanci). Retrieved 2025-01-03.
  3. Badmus, Bola (2024-08-07). "Lawmaker urges Tinubu to address hardship amid ongoing protest". Tribune Online (in Turanci). Retrieved 2025-01-03.