Ulyanovsk
![]() | |||||
---|---|---|---|---|---|
Ульяновск (ru) | |||||
|
|||||
![]() | |||||
| |||||
Suna saboda | Vladimir Lenin | ||||
Wuri | |||||
| |||||
Ƴantacciyar ƙasa | Rasha | ||||
Oblasts of Russia (en) ![]() | Ulyanovsk Oblast (en) ![]() | ||||
Babban birnin |
Ulyanovsk Oblast (en) ![]() Ulyanovsk Urban Okrug (en) ![]() Simbirsk Governorate (en) ![]() Simbirsk Viceroyalty (en) ![]() | ||||
Yawan mutane | |||||
Faɗi | 624,518 (2017) | ||||
• Yawan mutane | 1,970.71 mazaunan/km² | ||||
Labarin ƙasa | |||||
Yawan fili | 316.9 km² | ||||
Wuri a ina ko kusa da wace teku |
Volga (en) ![]() ![]() | ||||
Altitude (en) ![]() | 150 m | ||||
Bayanan tarihi | |||||
Ƙirƙira | 1648 | ||||
Tsarin Siyasa | |||||
• Gwamna |
Q111016890 ![]() | ||||
Bayanan Tuntuɓa | |||||
Lambar aika saƙo | 432000–432999 | ||||
Kasancewa a yanki na lokaci | |||||
Tsarin lamba ta kiran tarho | 8422 | ||||
OKTMO ID (en) ![]() | 73701000001 | ||||
OKATO ID (en) ![]() | 73401000000 | ||||
Wasu abun | |||||
| |||||
Yanar gizo | ulmeria.ru |

Ulyanovsk ( Rashanci : Улья́новск), a da ana kiran shi da Simbirsk (Симби́рск), birni ne, da ke a yankin Kogin Volga, a ƙasar Rasha . An kafa shi a shekara ta 1648. Ulyanovsk yana da yawan mutane 638,300 a cikin 2005 . Ita ce cibiyar gudanarwa ta Ulyanovsk Oblast . A cikin 1924, an sake rada wa garin suna Ulyanovsk bayan Vladimir Ulyanov, wanda aka fi sani da Lenin, wanda aka haifa a can.
Hotuna[gyara sashe | gyara masomin]
-
Ulyanovsk Oliv
-
Memorial Museum na Lenin,Ulyanovsk
-
Duba zuwa arewa daga Hotel na Venets, Ulyanovsk