Umar Buba Jibrin ɗan siyasar Najeriya ne. Ya kasance mataimakin shugaban masu rinjaye na majalisar wakilai, mai wakiltar mazaɓar Lokoja/Kogi a majalisar tarayya ta 8 har zuwa rasuwarsa. Ya rasu a ranar 30 ga watan Maris 2018 yana da shekaru 58. [1][2][3][4]