Umar Zango

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Umar Zango
Rayuwa
Haihuwa Najeriya, 23 ga Faburairu, 1994 (30 shekaru)
ƙasa Najeriya
Sana'a
Sana'a ɗan wasan ƙwallon ƙafa
Hanya
Ƙungiyoyi Shekaru Wasanni da ya/ta buga Ƙwallaye
 
Muƙami ko ƙwarewa Mai buga baya
Wannan Muƙalar guntuwa ce: tana buƙatar a inganta ta, kuna iya gyara ta.

Umar zango dan wasan kwallar kafa ne dan qasar Nigeria wanda ke taka leda a qungiyar kano pillars a matsayin dan wasan baya. an haifeshi ne a shekarai dubu daya da dari tara da casain da hudu 1994 yana da shekaru 29 a bakin yanzu. a watan janairin shekarai dubu biyu da sha hudu 2014 mai horari dasu steven keshe ya gayyaceshi daya yashiga jerin yan qasar Nigeria daxasu buga wasan kofin nahiyar África a taimakawa qungiyar wurin doke qasar zinbabwe nasan shiga na https://en.m.wikipedia.org/wiki/Nigeria_national_football_team