Umaru Abdullahi

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Umaru Abdullahi
President of the Nigerian courts of appeals (en) Fassara

1999 - 2009
mai shari'a

1983 -
Rayuwa
Haihuwa 30 Nuwamba, 1939 (84 shekaru)
ƙasa Najeriya
Karatu
Matakin karatu Bachelor of Laws (en) Fassara
Sana'a
Sana'a mai shari'a

Umaru Abdullahi, CON (an haife shi a ranar 30 ga watan Nuwamba, shekarar 1939) alkalin shari'a ne na Najeriya kuma tsohon shugaban kotunan daukaka kara na Najeriya.[1][2]

Aikin Shari'a[gyara sashe | gyara masomin]

An kira Mai Shari’a Umaru zuwa kungiyar Lauyoyi na Turanci a watan Nuwamba 1966[3] da kuma Lauyoyin Najeriya a 1968,[3] kuma an nada shi a shugaban kotunan daukaka kara na Najeriya a 1983 a matsayin mai shari'a.[4][5] A shekarar 1987 ya samu canjin sheka zuwa jihar Katsina domin ya taimaka wajen kafa bangaren shari’a na jihar sannan kuma bayan shekaru uku aka nada shi a matsayin shugaban kotunan daukaka kara ta Najeriya, mukamin da ya rike na tsawon shekaru goma tun daga alif 1999 har zuwa 2009, kuma Mai shari’a Ayo Salami ya gaje shi. An rubuta tarihin rayuwarsa mai suna ‘'Once Upon Umaru' by Ibe Ikwechegh. Mai shari'a Abdullahi ya rike kambun Walin Hausa.[6][7]

Duba kuma[gyara sashe | gyara masomin]

  • Jerin Alkalan kotunan daukaka kara a Najeriya

Manazarta[gyara sashe | gyara masomin]

  1. "Justice umaru abdullahi". Premium Times Nigeria. Retrieved 29 April 2015.
  2. "President of the Court of Appeal Justice Umaru Abdullahi accuses politicians of trying to bribe tribunal members". NigerianMuse. Retrieved 29 April 2015.
  3. 3.0 3.1 "Hon. Justice Umar Abdullahi, CFR – PAMO University of Medical Sciences". Retrieved 2022-03-05.
  4. "Justice Umaru Abdullahi's Court of Appeasement, Corruption and Confusion". Sahara Reporters. Retrieved 29 April 2015.
  5. "Court of appeal, Nigeria". courtofappeal.com. Archived from the original on 29 April 2015. Retrieved 29 April 2015.
  6. "CJN Versus President, Court Of Appeal: Hon. Justice Umaru Abdullahi Report; Who Lied On Oath?". Sahara Reporters. Retrieved 29 April 2015.
  7. "Justice Umaru Abdullahi - DailyPost Nigeria". DailyPost Nigeria. Retrieved 29 April 2015.