Jump to content

Umshana

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Umshana
Asali
Lokacin bugawa 2015
Asalin harshe Harshen Swazi
Ƙasar asali Eswatini
Characteristics
Genre (en) Fassara drama film (en) Fassara
During 51 Dakika
Direction and screenplay
Darekta Bi Phakathi (en) Fassara
External links

Umshana (lit. 'The Niece) fim ne na wasan kwaikwayo na baƙi da fari na Eswatini (Eswatini black and white drama film) da aka shirya shi a shekarar 2015 wanda Bi Phakathi ya ba da umarni kuma BIP Films ya shirya.[1] Fim ɗin ya haɗa da Mbali Dlamini da Delani Dlamini a matsayin jagora tare da Lisa Mavuso, Temakhosi Nkambule, Fineboy Mhlanga a matsayin masu tallafawa.[2][3]

Shi ne fim na farko da ke magana da Siswati kuma an yi fim ɗin gaba ɗaya a cikin Masarautar Eswatini.[4][5]

  • Mbali Dlamini a matsayin Gugu
  • Delani Dlamini a matsayin Themba
  • Lisa Mavuso a matsayin Abokin Gugu
  • Temakhosi Nkambule a matsayin Precious
  • Fineboy Mhlanga a matsayin Uncle
  1. "Umshana (2015)". filmaffinity. Retrieved 20 October 2020.
  2. "Umshana (2015)". cinematerial. Retrieved 20 October 2020.
  3. "Umshana (2015)". yeclo. Retrieved 20 October 2020.[permanent dead link]
  4. "Umshana (2015)". cinematerial. Retrieved 20 October 2020.
  5. "Umshana (2015)". yeclo. Retrieved 20 October 2020.[permanent dead link]