Jump to content

User:Abubakar Yusuf Gusau

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.

Barkankan ku dawar haka. Kamar yadda kukagani a rubuce sunana Abubakar Sadiq Yusuf, ina Zaune a garin Gusau dake jahar Zamfara.Na Kamala karatu na digiri a Sokoto State University .Ni edita ne a Hausa Wikipedia dasauran wikis.ina kirkiran shafi, da Kara bayanai da dai sauran su.