Jump to content

User:Wakilinbagwai

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.

Suna na Isma'il Ilyasu Wakili, haifaffen Garin Ɓagwai Dake Ƙaramar Hukumar Ɓagwai a Arewacin Kano, Jihar Kano. An haifeni Ranar Litinin 6 Ga Watan Agusta, 1990.

Ina kwatatan rubututtuka Na Hausa a shafina Na Facebook Domin fadakarwa Da Abubuwa Masu Muhimmanci, sai naga dacewar faɗaɗa rubututtukan nawa ta Hanyar bada tawa gudunmawar a Hausa Wikipedia foundation domin inganta yaren hausa da ilmantar da Al'ummar duniya baki ɗaya.