User talk:BellBash

Page contents not supported in other languages.
Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.

Gara dai, barka da aiki naga gyaran da kaimin nagode sosai, ni sabo ne a shafin nan na wikipedia yanzu ina neman taimakon ka wajen yimin gyara da kuma nuna min kuskure na wanda zai taimaka min sosai. BellBash (talk) 20:49, 11 ga Faburairu, 2023 (UTC)[Mai da]

Barka da safe,
Ba damuwa! Idan ka so ka ƙirƙira wani shafi da labarinka ko rayuwarka, don Allah, ka iya ƙirƙira "user page" (shafin ma'aikata): BellBash. Nagode sosai, –DonCamillo (talk) 07:59, 13 ga Faburairu, 2023 (UTC)[Mai da]