Usman Ibrahim Auyo
Appearance
Usman Ibrahim Auyo ɗan siyasan Najeriya ne. A halin yanzu mamba ne mai wakiltar mazaɓar tarayyar ta Hadejia/Auyo/Kafin Hausa a majalisar wakilai. An haife shi a ranar 1 ga watan Disamba 1964, ya fito ne daga jihar Jigawa. A shekarar 2015 ne aka zaɓe shi a matsayin ɗan majalisar wakilai. An sake zaɓen sa a shekarar 2019, sannan kuma a shekarar 2023 a ƙarƙashin inuwar jam’iyyar All Progressives Congress (APC), wanda ya zama wa’adi na uku. [1] [2] [3]
Manazarta
[gyara sashe | gyara masomin]- ↑ "Citizen Science Nigeria". citizensciencenigeria.org (in Turanci). Retrieved 2025-01-06.
- ↑ "10th National Assembly Members - Voter - Validating the Office of the Electorate on Representation". orderpaper.ng. Retrieved 2025-01-06.
- ↑ "National Assembly | Federal Republic of Nigeria". nass.gov.ng. Retrieved 2025-01-06.