Usumutong

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Usumutong

Wuri
Bayanan Tuntuɓa
Kasancewa a yanki na lokaci

Usumutong al'umma ce da ke cikin ƙaramar hukumar Abi ta jihar Cross River, Nijeriya.[1][2][3]

Sun fito ne daga ƙabilar Bahumono, kuma suna jin yaren Kohumono.

Manazarta[gyara sashe | gyara masomin]

  1. siteadmin (2016-11-21). "Ten Killed In Cross River Communal Conflict | Sahara Reporters". Sahara Reporters. Retrieved 2018-05-15.
  2. "On the bloodbath in southern Kaduna - TheCable". TheCable (in Turanci). 2017-01-29. Retrieved 2018-05-15.
  3. "Villages in Abi L.G.A, Cross River State | The Literary Fair". theliteraryfair.com (in Turanci). Archived from the original on 2018-05-12. Retrieved 2018-05-15.