Uwamahoro Antoinette

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Uwamahoro Antoinette
Rayuwa
Haihuwa 1975 (48/49 shekaru)
Sana'a

Uwamahoro Antoinette (an haifeta ranar 25 ga watan Disamba 1975 a Kigali) ƴar wasan kwaikwayo ce ta Rwanda.

Rayuwa ta mutum[gyara sashe | gyara masomin]

Ita ce babba acikin yara bakwai a gidan su

Ta yi aure kuma tana da 'ya'ya uku. A halin yanzu, tana zaune a Gundumar Nyarugenge a Yankin Nyamirambo.[1]

Manazarta[gyara sashe | gyara masomin]

  1. Munezero, Martin. "Menya iby'urukundo ruri kuvugwa hagati ya Seburikoko na Antoinette uzwi nka Intare y'Ingore". Umuryango - Kinyarwanda (in Turanci). Retrieved 2022-08-05.