Uzi Yairi
Appearance
Uzi Yairi | |
---|---|
Rayuwa | |
Haihuwa | Ramat Gan (en) , 31 ga Yuli, 1936 |
ƙasa | Isra'ila |
Mutuwa | Q124156525 , 5 ga Maris, 1975 |
Ƴan uwa | |
Abokiyar zama | Daliyah Yaʼiri (en) |
Sana'a | |
Sana'a | hafsa |
Aikin soja | |
Fannin soja | Israel Defense Forces (en) |
Digiri | Aluf mishne (en) |
Ya faɗaci |
Yom Kippur War (en) Suez Crisis (en) Six-Day War (en) War of Attrition (en) |
Uzi Yairi (31 Yulin shekarar 1936 - 5 Maris, shekara ta alif ɗari tara da saba'in da biyar 1975A.c, Tel Aviv, Isra'ila) ya kasance kwamandan rukunin kwamandojin sojojin Isra'ila Sayeret Matkal. An kuma kashe shi ne a wani mataki na yaki da ta'addanci na kubutar da mutanen da 'yan ta'addar Falasdinawa suka yi garkuwa da su a otal din Savoy.[ana buƙatar hujja]
Yairi ya zama shugaban Sayeret Matkal a lokacin yana kuma da shekaru 31 kuma cikakken Kanar yana da shekaru 35 kacal a rayuwarsa. Ya kuma yi aiki a matsayin kwamandan brigade a lokacin yakin Yom Kippur, amma ya bar soja sakamakon raunin da ya sha a lokacin yakin.[1] Domin tunawa da shi, an sa masa suna moshav Ro'i . Sunan ne gajarta ce ga Ramat Uzi Yairi.[2]
Manazarta
[gyara sashe | gyara masomin]- ↑ https://www.jpost.com/Israel-News
- ↑ Vilnai, Ze'ev (1980). "Ro'i". Ariel Encyclopedia (in Hebrew). Vol. 8. Israel: Am Oved. p. 7404.