Jump to content

Vada (food)

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.

Vada, Vadai, Wada, Bara, ko bora wani nau'i ne na abincin da ake dafawa da kayan ɗanɗano na Indiya. Ana iya bayyana Vadas daban-daban kamar fritters, cutlets, ko dumplings. Vadas wani lokacin ana cikasu da kayan lambu kuma ana bada al'ada tare da chutneys da sambar.

A Arewacin Indiya da Pakistan, Bhalla irin wannan abinci ne. Ana sayar dashi a cikin shaguna da kiosks; Ana ƙara Green bean paste tare da kayan yaji, wanda aka soyashi sosai don yin croquets.