Veronika Aigner

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Veronika Aigner
Rayuwa
Haihuwa Neunkirchen (en) Fassara, 13 ga Faburairu, 2003 (21 shekaru)
ƙasa Austriya
Ƴan uwa
Ahali Johannes Aigner (mai tsalle-tsalle) da Barbara Aigner
Karatu
Harsuna Jamusanci
Sana'a
Sana'a alpine skier (en) Fassara
Kyaututtuka

Veronika Aigner, (an haife ta 13 Fabrairu 2003) yar Austriya ce mai nakasar gani da, ido. Ta ci lambar zinare a gasar wasannin nakasassu ta lokacin. sanyi ta 2022.[1]

Aiki[gyara sashe | gyara masomin]

Aigner ta, yi gasa a gasar wasannin nakasassu ta lokacin hunturu ta 2022 kuma ta sami lambar zinare a cikin manyan wasannin slalom da slalom.[2][3]

Rayuwa ta sirri[gyara sashe | gyara masomin]

'Yan'uwan tagwaye na Aigner, Barbara, da Johannes dukkansu ƴan wasan skiers ne.[4]

Manazarta[gyara sashe | gyara masomin]

  1. "Alpine Skiing Results Book" (PDF). 2022 Winter Paralympics. Archived from the original (PDF) on 13 March 2022. Retrieved 13 March 2022.
  2. "Veronika Aigner". paralympic.org. Retrieved 11 March 2022.
  3. "Golden family: Aigner siblings achieve Paralympic glory". paralympic.org. 11 March 2022. Retrieved 11 March 2022.
  4. "Keeping it in the family – Aigner twins join the dynasty". paralympic.org. 1 March 2022. Retrieved 11 March 2022.