Jump to content

Vesoul

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Vesoul
Q2368004
Q2368004 Fassara


Wuri
Map
 47°37′20″N 6°09′19″E / 47.6222°N 6.1553°E / 47.6222; 6.1553
Public institution of intermunicipal cooperation with own taxation (en) FassaraUrban community of Vesoul (en) Fassara
Babban birnin
Yawan mutane
Faɗi 15,130 (2021)
• Yawan mutane 1,668.14 mazaunan/km²
Labarin ƙasa
Located in statistical territorial entity (en) Fassara Q108921898 Fassara
Q3551181 Fassara
Yawan fili 9.07 km²
Wuri a ina ko kusa da wace teku Durgeon (en) Fassara, Colombine (en) Fassara, Vaugine (en) Fassara da Méline (en) Fassara
Altitude (en) Fassara 220 m-213 m-375 m
Sun raba iyaka da
Tsarin Siyasa
• Mayor of Vesoul (en) Fassara Alain Chrétien (en) Fassara (2012)
Bayanan Tuntuɓa
Lambar aika saƙo 70000
Kasancewa a yanki na lokaci
Wasu abun

Yanar gizo vesoul.fr
Facebook: mairie.vesoul Twitter: vesoul_and_co Instagram: vesoul_and_co Youtube: UCMH64_Kj0pbxFkwYPIzhdcw Edit the value on Wikidata
Vesoul

Vesoul gari ne da ke sashen Haute-Saône a yankin Bourgogne-Franche-Comté dake gabashin kasar Faransa.

Itace yanki mafi girma na sashen tare da mutane akalla mutum 15,212 a shekara ta 2014.

An gina ta a bisa tsaunin La Motte a farkon karni tare da suna Castrum Vesulium. Sannu ahankali, garin ya habaka zuwa cibiyar kasuwanci da cinikayya ta Turai. A karshen shekarun tsaka-tsaki, garin ya fuskanci yanayi na tsanani da suka hada da annoba iri iri da kuma rikice-rikicen cikin gida.

Yankin ta kasance muhimmiyar cibiyar birni na sashen, sannan kuma Vesoul ta kasance gida ga kungiyar PSA da kuma a nan ne ake gudanar da Bikin Fina-finan Asiya ta Duniya. Jacques Brel ya ririta ta a wakarsa na musamman na shekarar 1968 mai suna “Vesoul”.

Birnin itace babbar birnin sashen Haute-Saône.