Vicky Lopez

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.

Victoria López Serrano Felix (an haifeta ne a ranar 26 ga watan Yuli na shekarar 2006), wanda aka sani da Vicky López, ƙwararren 'yar wasan ƙwallon ƙafa ne na ƙasar Sipaniya wanda take taka leda a matsayin 'yar wasan tsakiya mai kai hari ko kuma 'yar wasan gaba na ƙungiyar Primera Federación FC Barcelona B.

Rayuwar farko[gyara sashe | gyara masomin]

Vicky Lopez

An haifi López a Madrid ga mahaifinta ɗan ƙasar Sipaniya da kuma mahaifiyarta 'yar ƙasar Najeriya.

Aikin Ƙungiya[gyara sashe | gyara masomin]

López ta zira ƙwallaye 60 a wasanni 17 a lokacin kakar wasannin matasa na 2020-21. Ta yi babban wasanta na farko a Madrid CFF a ranar 5 ga Satumba 2021 a matsayin canji na mintuna na 73 a cikin rashin nasarar gida da sukayi wanda aka doke su da ci 2-0 Primera División ga Athletic Bilbao . [1]

A ranar 25 ga watan Janairu a shekarar 2023 ta kafa tarihi ta zama matashiyar 'yar wasa mai ƙarancin shekaruda ta ci ƙwallo a tarihin Barca lokacin da ta ci a wasan da suka samu nasara wanda ƙungiyar ta Barcelona 7-0 a kan Levante Las Planas a wasan Primera División .

Ayyukan ƙasa da ƙasa[gyara sashe | gyara masomin]

An kira López zuwa ƙungiyar ƙwallon ƙafa ta mata ta andalus ta 'yan ƙasa da shekaru 17 . Ta kuma cancanci wakilcin Najeriya kuma ta nuna sha'awarta. [2]

Girmamawa[gyara sashe | gyara masomin]

Hotuna[gyara sashe | gyara masomin]

FC Barcelona[gyara sashe | gyara masomin]

  • Supercopa de España : 2022-23

Manazarta[gyara sashe | gyara masomin]

  1. "Primera Iberdrola – Madrid CFF 0 - 2 Athletic Club" Archived 2021-09-05 at the Wayback Machine. Royal Spanish Football Federation (in Spanish). 5 September 2021. Retrieved 5 September 2021.
  2. Cite error: Invalid <ref> tag; no text was provided for refs named MR

Hanyoyin haɗi na waje[gyara sashe | gyara masomin]

https://en.m.wikipedia.org/wiki/Vicky_López