Vicky Theresine

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.

 

Vicky Theresine
Rayuwa
Sana'a
Sana'a ɗan siyasa
Imani
Jam'iyar siyasa United Seychelles Party (en) Fassara

Vicky Theresine ta kasance memba ta Majalisar Dokokin Seychelles . A sana’ance ta ksance malama, memba ce ta Seychelles People's Progressive Front, kuma an fara zabar ta a matsayin ‘yar majalisa dangane da daidaito a 2007.

Manazarta[gyara sashe | gyara masomin]