Victor Kodei
Appearance
Victor Kodei | |
---|---|
Rayuwa | |
Haihuwa | 11 Nuwamba, 1965 (59 shekaru) |
ƙasa | Najeriya |
Sana'a | |
Sana'a | amateur wrestler (en) |
Mahalarcin
| |
Nauyi | 97 kg |
Tsayi | 185 cm |
Victor Kodei (an haife shi ranar 11 ga watan Nuwamba, 1965) ɗan kokawa ne na Najeriya. Ya yi gasa a wasannin bazara na 1988, wasannin bazara na 1996 da wasannin bazara na 2000.
Wannan Muƙalar guntuwa ce: tana buƙatar a inganta ta, kuna iya gyara ta.