Victoria Agbodobiri
Appearance
Victoria Agbodobiri | |
---|---|
Rayuwa | |
Haihuwa | Najeriya, |
ƙasa | Najeriya |
Sana'a | |
Sana'a | judoka (en) |
Victoria Agbodobiri (daga jihar Edo)[1] ‘yar Najeriya ce kuma'yar wasan judoka ce wacce ta fafata a bangaren mata.[2] Ta ci lambar tagulla a Gasar Wasannin Afirka ta shekarar 2011, a rukunin U52kg.[3]
Ayyukan wasanni
[gyara sashe | gyara masomin]Victoria ta halarci gasar wasannin Afirka ta shekarar 2011 da aka gudanar a Maputo, Mozambique.[4] A wajen bikin, ta samu lambar tagulla, a gasar mata mai nauyin kilo 52.[5][6]
Wannan Muƙalar guntuwa ce: tana buƙatar a inganta ta, kuna iya gyara ta.
Manazarta
[gyara sashe | gyara masomin]- ↑ Hilary; Gjerde, Arild; Heijmans, Jeroen; Mallon, Bill ; et al. "Victoria Agbodobiri Olympic Results" . Olympics at Sports-Reference.com . Sports Reference LLC. Archived from the original on 18 April 2020. Retrieved 13 August 2017.
- ↑ "Victoria Agbodobiri, Judoka, JudoInside" . www.judoinside.com . Retrieved 20 November 2020.
- ↑ "African Games Maputo, Event, JudoInside" . www.judoinside.com . Retrieved 20 November 2020.
- ↑ "Victoria Agbodobiri, Judoka, JudoInside" . www.judoinside.com . Retrieved 20 November 2020.
- ↑ "Victoria Agbodobiri, Judoka, JudoInside" . www.judoinside.com . Retrieved 20 November 2020.
- ↑ Victoria Agbodobiri Heijmans, Jeroen; Mallon, Bill ; et al. "Victoria Agbodobiri Olympic Results" . Olympics at Sports-Reference.com . Sports Reference LLC. Archived from the original on 18 April 2020. Retrieved 13 August 2017.