Jump to content

Vital Balla

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Vital Balla
Rayuwa
ƙasa Jamhuriyar Kwango
Sana'a
Sana'a ɗan siyasa
Imani
Jam'iyar siyasa Congolese Party of Labour (en) Fassara

Vital Balla ɗan siyasan Kwango ne.

A cikin 1972 an naɗa shi a matsayin memba na kwamitin tsakiya na Jam'iyyar Kwadagon Kwango (PCT), kuma ya kasance memba na wannan ƙungiyar har zuwa 1991.[1]

Tun daga 2000, Balla shi ne mataimakin shugaban kwamitin na biyu da aka nada don kula da tsagaita wuta a Brazzaville.[2]

Balla shi ne shugaban ƙungiyar abokantaka da jama'ar Kongo (ACAP), matsayin da ya taɓa rike tun 1974[3] Tun daga 1984, ya zama mataimakin shugaban Majalisar Zaman Lafiya ta Duniya.[4]

A shekarar 2010 an ba shi lambar yabo ta sada zumunci tsakanin Sin da Afirka, tare da wasu mutane irin su Kenneth Kaunda na Zambiya.[5] A cikin Oktoba 2011, ICAP ta ba Balla lambar yabo ta abokantaka ta Cuba.[6][7]

  1. Bazenguissa-Ganga, Rémy. Les voies du politique au Congo: essai de sociologie historique. Paris: Karthala, 1997. p. 426
  2. Human Rights Watch, Handicap International, International Campaign to Ban Landmines, and Landmine Monitor (Organization). Landmine Monitor Report, 2002: Toward a Mine-Free World. New York: Human Rights Watch, 2002. p. 69
  3. "中国人民对外友好协会". Archived from the original on 2012-05-21. Retrieved 2011-10-09.
  4. Ghana. Ghana News. Washington, D.C.: Embassy of Ghana, 1969. p. 20
  5. "The Chinese-African People's Friendship Association - PROGRAMS". Archived from the original on 2012-04-25. Retrieved 2011-10-09.
  6. "Dirigente solidario congolés recibe en Cuba Medalla de la Amistad". Radio Santa Cruz. 5 October 2011. Archived from the original on 25 April 2012.
  7. "Cuba Decorates Congolese Leader - Radio Angulo". 2012-04-07. Archived from the original on 2012-04-07. Retrieved 2019-10-30.