Vitapi Punyu Ngaruka (an haife shi a ranar 16 ga watan Oktoba 1995) ɗan wasan ƙwallon ƙafa ne na Namibia wanda ke taka leda a matsayin ɗan wasa mai tsaron baya ga kungiyar kwallon kafa ta Black Africa da kuma ƙungiyar ƙwallon ƙafa ta ƙasar Namibia. [1]