Viy (band)

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.


Viy ( Ukraine ) ƙungiya ce ta kabilar Ukraine mawakan al’ada - rock wadda suka samo asali daga babban birnin Kiev a shekarar 1991.

Wakoki[gyara sashe | gyara masomin]

  • Chorna Rillia (Чорна Рілля, 2001)
  • Khata Skraiu Sela (Хата скраю села, 2003)
  • Ɗabi'ar Chorna Rillia (Чорна Рілля, 2004)
  • Shahararrun mawakan Rock na kasar Ukraine - Viy (Рок-легенди України - Вій, 2004)
  • Viy Multimedia Encyclopedia (2005)
  • Khata Skraiu Sela (Хата скраю села, 2006)

Hanyoyin haɗi na waje[gyara sashe | gyara masomin]