Vladimir Uyba

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Vladimir Uyba
Rayuwa
Haihuwa Omsk, 4 Oktoba 1958 (65 shekaru)
Karatu
Makaranta Ural State Medical Academy (en) Fassara
Matakin karatu Doctor of Sciences in Medicine (en) Fassara
Sana'a
Sana'a scientist (en) Fassara, likita da civil servant (en) Fassara
Kyaututtuka
Imani
Jam'iyar siyasa Communist Party of the Soviet Union (en) Fassara
United Russia (en) Fassara
hoton vledimir uyba

Vladimir Viktorovich Uyba ( Russian ), An haife shi ne a 1958, ya kasan ce ɗan ƙasar Rasha ne, masanin kimiyya, kuma likita, wanda ke aiki a matsayin Shugaban Jamhuriyar Komi tun daga Afrilu 2, 2020. Kafin nada shi a wannan mukamin, ya kasance mataimakin ministan lafiya kuma shugaban hukumar kula da lafiyar halittu ta tarayya .

Yana da Doktor Nauk a Kimiyyar Kiwon Lafiya, farfesa ne, kuma mai ba da shawara na Jiha ga Tarayyar Rasha, Mataki na 1 (2012). Ya zama Dakta mai daraja na Tarayyar Rasha (1998), Masanin kimiya na Tarayyar Rasha, Dakta mai daraja na Jamhuriyar Chechen, Dakta mai martaba na Jamhuriyar Ingushetia, da Dakta mai daraja na Jamhuriyar Kudancin Ossetia. Shi dan asalin Estonia ne ta wurin mahaifinsa. [1]

Manazarta[gyara sashe | gyara masomin]

  1. https://komiinform.ru/news/197219