Jump to content

Wail Ezzine

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Wail Ezzine
Rayuwa
Haihuwa 5 ga Afirilu, 1996 (28 shekaru)
ƙasa Aljeriya
Sana'a
Sana'a judoka (en) Fassara

Wail Ezzine (an haife shi ranar 5 ga watan Afrilu 1996) ɗan wasan Judoka ne ɗan ƙasar Aljeriya. Ya yi takara a Gasar Judo ta Duniya ta 2021 a cikin taron -66 kg.[1]

Ya lashe zinare a gasar cin kofin Afirka na shekarar 2019 a cikin -66 kg taron.[2]

A gasar Judo ta Afirka na shekarar 2021 da aka gudanar a Dakar, Senegal, ya lashe lambar azurfa a cikin maza 66. kg taron.[3]

Hanyoyin haɗi na waje

[gyara sashe | gyara masomin]
  1. Rowbottom, Mike (21 May 2021). "Giantkiller Samy falls in final at 2021 African Judo Championships in Dakar" . InsideTheGames.biz . Retrieved 21 May 2021.
  2. "12th African Games 2019 / IJF.org" . www.ijf.org . Retrieved 2021-07-08.
  3. Rowbottom, Mike (21 May 2021). "Giantkiller Samy falls in final at 2021 African Judo Championships in Dakar" . InsideTheGames.biz . Retrieved 21 May 2021.