Walid Mattar

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Walid Mattar
Rayuwa
Haihuwa Tunis, 7 ga Yuni, 1980 (43 shekaru)
ƙasa Tunisiya
Sana'a
Sana'a darakta da marubin wasannin kwaykwayo
IMDb nm4438253

Walid Mattar (an haife shi ranar 7 ga watan, 1980) darektan fina-finan Tunisiya ne. Ya girma a Tunis kuma ya koma Faransa yana da shekaru 23. Yana da sha'awar yin fim tun yana ƙarami, ya shiga Faculty of Amateur Cinematographers Tunisia lokacin yana ɗan shekara 13. Ya yi gajerun fina-finai da yawa kafin ya jagoranci fim ɗinsa na farko mai tsayi a shekarar 2017, mai suna Vent du Nord ( Wind North ).[1]

Manazarta[gyara sashe | gyara masomin]

  1. "Walid Mattar". archive.transmediale.de. Retrieved 2022-04-13.