Jump to content

Warisi (sarki)

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Warisi (sarki)
Rayuwa
Mutuwa 1095 (Gregorian)
Sana'a

Warisi Sarkin Kano ne daga 1063 zuwa 1095. Shi ɗa ne ga Bagauda da Saju.[1][2]

Warisi ya gaji Gijimasu.

Tarihin Tarihin Kano

[gyara sashe | gyara masomin]

Ƙasa tarihin Warisi ne daga Palmer a1908 a littafin sa mai suna Tarihin Kano. Sarki na biyu ɗane ga Bagoda. Sunan mahaifiyar sa shine Saju. Wadanda ke kusa da shi sune Galadima Mele, Barwa Jimra, Buram (wanda ake kira saboda dan Sarki ne), Maidawaki Abdulahi, Sarkin Gija Karmayi, Maidalla Zakar, Makuwu, Magaaiki Gawarkura, Makama Gargi, Jarumai Goshin Wuta, Jarmai Bakushi, Bardai Duna, and Dawaki Surfan. Waɗannan su ne manyan sarakuna, amma akwai da yawa

  1. Last, Murray (1980). "Historical Metaphors in the Kano Chronicle". History in Africa. 7: 161–178. doi:10.2307/3171660.
  2. Cite error: Invalid <ref> tag; no text was provided for refs named Palmer1908