Wasan Kwallon Kafa a Jamhuriyar Afirka ta Tsakiya

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Wasan Kwallon Kafa a Jamhuriyar Afirka ta Tsakiya
sport in a geographic region (en) Fassara
Bayanai
Facet of (en) Fassara ƙwallon ƙafa
Wasa ƙwallon ƙafa
Ƙasa Jamhuriyar Afirka ta Tsakiya
Wuri
Map
 6°42′N 20°54′E / 6.7°N 20.9°E / 6.7; 20.9

Kwallon kafa ita ce wasa ta daya a Jamhuriyar Afirka ta Tsakiya .[1][2] Ƙungiyar ƙasa ta yi ƙoƙari sosai don shiga cikin manyan gasa na duniya da na yanki.[3][4] Nasarar da ta doke Ivory Coast da ci 2-0 a wasannin neman tikitin shiga gasar cin kofin Afrika a shekarar 1972 har yanzu tana matsayi na daya a matsayin nasara mafi muhimmanci a kasar, duk da cewa wasan da aka yi a karawar ya kare ne da ci 4-1.

Tsarin gasar[gyara sashe | gyara masomin]

Mataki League(s)/Rashi(s)
1 Kashi na 1



</br> 12 clubs
2 Kashi na 2



</br> 16 clubs

Manazarta[gyara sashe | gyara masomin]

  1. Doyle, Paul (2011-03-25). "Central African Republic aiming to put themselves on the footballing map | Paul Doyle | Football". theguardian.com. Retrieved 2013-12-02.
  2. "BBC Sport - Central African Republic win first World Cup qualifier". Bbc.co.uk. 2012-06-02. Retrieved 2013-12-02.
  3. "Central African football stars keen to return home | Football - News | NDTVSports.com". Sports.ndtv.com. 2013-03-25. Archived from the original on 2013-03-30. Retrieved 2013-12-02.
  4. "Soccer-Central African Republic pull off shock win in Egypt - Chicago Tribune". Articles.chicagotribune.com. 2012-06-15. Retrieved 2013-12-02.