White Lion (fim)

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
White Lion (fim)
Asali
Lokacin bugawa 2010
Asalin harshe Turanci
Ƙasar asali Afirka ta kudu
Distribution format (en) Fassara video on demand (en) Fassara
Characteristics
Genre (en) Fassara drama film (en) Fassara da family film (en) Fassara
During 93 Dakika
Direction and screenplay
Darekta Michael Swan (en) Fassara
External links

White Lion fim ne na wasan kwaikwayo na Afirka ta Kudu na shekarar 2010 wanda Michael Swan ya ba da Umarni.John Kani.[1][2] na daga cikin taurarin shirin.

Yan wasan kwaikwayo[gyara sashe | gyara masomin]

Saki[gyara sashe | gyara masomin]

An fara haska fim ɗin a ranar 6 Yuni 2010 a Seattle International Film Festival.[3]

Kamfanin Screen Media Films sun sami haƙƙin rarrabawa na Arewacin Amurka ga fim ɗin a watan Satumba a wannan shekarar.[4][5]

Tsokaci[gyara sashe | gyara masomin]

Lisa A. Goldstein ta Common Sense Media ta ba fim ɗin taurari huɗu cikin biyar.

Manazarta[gyara sashe | gyara masomin]

  1. Harvey, Dennis (14 October 2010). "White Lion: Home … Is a Journey". Variety. Retrieved 7 November 2020.
  2. Associated Press; HuffPost (15 October 2010). "'White Lion' Film Highlights Trophy Hunting In South Africa (PHOTOS)". HuffPost. Retrieved 7 November 2020.
  3. "June 6 at SIFF: Documentaries on Pat Tillman, Stephin Merritt and more". The Seattle Times. 5 June 2010. Retrieved 7 November 2020.
  4. Brian (9 September 2010). "Screen Media Roars for "White Lion"". IndieWire. Retrieved 7 November 2020.
  5. Hazelton, John (30 September 2010). "Screen Media buys White Lion for North America". Screen Daily. Retrieved 7 November 2020.