Whom Should We Shoot?
Appearance
| Whom Should We Shoot? | |
|---|---|
| Asali | |
| Lokacin bugawa | 1975 |
| Asalin suna | على من نطلق الرصاص |
| Asalin harshe | Larabci |
| Ƙasar asali | Misra |
| Characteristics | |
| Genre (en) |
drama film (en) |
| Harshe | Larabci |
| Direction and screenplay | |
| Darekta | Kamal El Sheikh |
| 'yan wasa | |
| Other works | |
| Mai rubuta kiɗa |
Fouad El-Zahry (en) |
| Director of photography (en) |
Mohsen Nasr (en) |
| Tarihi | |
|
Nominations
| |
| External links | |
|
Specialized websites
| |
Whom Should We Shoot? (Larabci: على مَن نطلق الرَصاص؟ , fassara. Alā mann Notlīq Ar-rasās, IPA [ʕælɑ: mʌn nʊtˤlq ərəsˤʌs]) fim ɗin wasan kwaikwayo ne da aka shirya shi a shekarar 1975 na dubudaya da Dari Tara saba in da biyarƙasar Masar wanda Kamal El Sheikh ya jagoranta kuma ya bada umarni.[1] An jera fim din a cikin CIFF Top 100 fina-finai na Masar kuma an zaɓe shi a matsayin wanda aka shigar na Masar a gasar Mafi kyawun Fim ɗin Harshen Waje a 49th Academy Awards, amma ba a yarda da shi a matsayin wanda aka zaɓa ba. [2]
'Yan wasa
[gyara sashe | gyara masomin]- Soda Hosny
- Mahmoud Yasin
- Gamil Ratib
Duba kuma
[gyara sashe | gyara masomin]- Soad Hosny filmography
- List of Egyptian films of 1975
- List of Egyptian films of the 1970s
- List of submissions to the 49th Academy Awards for Best Foreign Language Film
- List of Egyptian submissions for the Academy Award for Best Foreign Language Film
Manazarta
[gyara sashe | gyara masomin]- ↑ "Whom Should We Shoot?". mubi.com. Retrieved 25 March 2012.
- ↑ Margaret Herrick Library, Academy of Motion Picture Arts and Sciences