Wikipedia:Hausa Wikimedia Data Support/Ƙarin bayani
Appearance
SHIRIN INTANET DATA SUPPORT NA HAUSA WIKIMEDIA - ƘARIN BAYANI
Wannan shafin yana bayani ne akan wanda suka nemi support na data kuma aka amince masu bayan tantancewa.
Ga wanda yake son yayi sabon request, a latsa wannan shudin button.
Ga wanda kuma yayi request, an amince kuma an tura mashi email na amincewa, to yabi wannan matakan amsar support din.
- Ku tabbatar kunyi login da account dinku na Wikipedia a wannan lokacin.
- Ku tabbatar cewa account din da shine a kayi requst tun asali.
- Ku latsa wannan jan button na ƙasa: