Wikipedia:Kofan al'umma

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Jump to navigation Jump to search
 • ha: A tsakaninku, da bot tutar kada a yi wa wannan shafin. Wannan wiki yi amfani da daidaitacciya bot manufar, da yarda ɗumamar yanayi bots da bindiga mai yi na'am da wasu nauoi da bots. Sauran bots su dodana ƙasa, fatawan kuɓutattu daga boyi idan akwai wani ban ce a'a ba.
 • en: Requests for the bot flag should be made on this page. This wiki uses the standard bot policy, and allows global bots and automatic approval of certain types of bots. Other bots should apply below, and then request access from a steward if there is no objection.
 • Archives

Gudanarwa/administrator[Gyara masomin]

Hello All,

I've been working on the Hausa Wikipedia for a few months and since as of now there are no local admins on this project, I've requested to be given administrator rights. This will enable me to delete irrelevant pages, improve the main page, block users who are vandalizing the project, etc. If anyone has a problem with this just let me know. I'm a quite experienced Wikimedia user (19k+ edits, mostly on the French Wikipedia), I speak very basic Hausa and I'm in touch with Wikimedia Nigeria in order to try to increase contributions from Hausa speakers. Thanks a lot, --DonCamillo (talk) 14:34, 28 Yuni 2017 (UTC)

Barka da rana,

Ina da aka gyara da Hausa Wikipedia a lokacin da 'yan watanni. Na nema a ba hakkokin gudanarwa. Wannan zai taimaka mini don share shafuka, na inganta babban shafi, na daina masu amfani da suke tabarbarewa da aikin. Idan wani yana da wata matsala tare da wannan, don Allah gaya mani. Ina da kwarewa a gyara Wikipedia, na ina ji Hausa kadan-kadan. Ina aiki tare da Wikimedia Nijeriya domin ya kara sa hannu zuwa Wikipedia a harshen Hausa. Nagode sosai, --DonCamillo (talk) 14:34, 28 Yuni 2017 (UTC)

Wikidata changes now also appear in enhanced recent changes[Gyara masomin]

Hello, and sorry to write this message in English. You can help translating it.

Starting from today, you will be able to display Wikidata changes in both modes of the recent changes and the watchlist.

Read and translate the full message

Thank you! Lea Lacroix (WMDE) 08:33, 29 Yuni 2017 (UTC)

(wrong target page? you can fix it here)

Accessible editing buttons[Gyara masomin]

Whatamidoing (WMF) (talk) 22:22, 10 Yuli 2017 (UTC)

Page Previews (Hovercards) update[Gyara masomin]

CKoerner (WMF) (talk) 22:32, 20 Yuli 2017 (UTC)

RfC regarding "Interlinking of accounts involved with paid editing to decrease impersonation"[Gyara masomin]

There is currently a RfC open on Meta regarding "requiring those involved with paid editing on Wikipedia to link on their user page to all other active accounts through which they advertise paid Wikipedia editing business."

Note this is to apply to Wikipedia and not necessarily other sister projects, this is only to apply to websites where people are specifically advertising that they will edit Wikipedia for pay and not any other personal, professional, or social media accounts a person may have.

Please comment on meta. Thanks. Send on behalf of User:Doc James.

MediaWiki message delivery (talk) 21:07, 17 Satumba 2017 (UTC)

Discussion on synced reading lists[Gyara masomin]

CKoerner (WMF) (talk) 20:35, 20 Satumba 2017 (UTC)

BABI NA XAYA MA’ANAR HISBA Kalmar Hisba kalma ce ta Larabci da ke da ma’anoni da dama, amma mafi shahara daga cikinsu su ne kamar haka; 1. Neman lada. Kamar yadda ya tabbata daga Abū Huraīrah  ya ce: Manzon Allah  ya ce: ((مَنْ صَامَ رَمَضَانَ إِيمَانًا وَاحْتِسَابًا غُفِرَ لَهُ مَا تَقَدَّمَ مِنْ ذَنْبِه)) Ma’ana: Wanda ya yi azumin Ramadan don imani (da Allah) da kuma neman lada, za a gafarta masa abin da ya gabata daga zunubansa . 2. Jarrabawa. Kamar yadda Larabawa suke cewa: النساء يحتسبن ما عند الرجال لهن Ma’ana: Mata suna jarraba mazaje don su ga irin son da suke yi musu. 3. Hana yin wani abu. Kamar yadda Larabawa suke faxa idan mutum ya hana xan uwansa aikata wani abu.

إحتسب فلان على فلان Ma’ana: Wane ya hana wane aikata munkari. 4. Zato. Wannan ma’anar ta maimaitu a cikin al-Qur’ani a wurare da da ma, xaya daga cikinsu shi ne faxinsa  cewa: ﭽ ﮚ ﮛ ﮜ ﮝ ﮞ ﮟ ﮠ ﮡ ﮢ ﮣ ﮤ ﮥﮦ ﭼ الطلاق٢ - ٣ Ma’ana : Duk wanda ya ji tsoron Allah, Allah zai samar masa da mafita, kuma ya arzuta shi ta inda ba ya zato . 5. Lissafawa. Kalmar Hisba wani lokacin tana zuwa da ma’anar lissafawa, kamar yadda Larabawa suke cewa: فلان لايحتسب به Ma’ana: Wane ba a lissafa shi cikin waxanda suke da abu kaza . 6. Lura da izina kan wani abu. Ita ma wannan kalmar Larabawa kan buga misali da ita, inda suke cewa: فلان حسن الحسبة


Ma’ana: Wane yana da kyakkyawar sifar lura da izina.

Gudanarwa/administrator (2)[Gyara masomin]

Hello All,

I've been working on the Hausa Wikipedia for a few months and since as of now there are no local admins on this project, I've requested to be given administrator rights. This will enable me to delete irrelevant pages, improve the main page, block users who are vandalizing the project, etc. If anyone has a problem with this just let me know. I'm a quite experienced Wikimedia user (19k+ edits, mostly on the French Wikipedia), I speak very basic Hausa and I'm in touch with Wikimedia Nigeria in order to try to increase contributions from Hausa speakers. Thanks a lot, --DonCamillo (talk) 11:51, 11 Oktoba 2017 (UTC)

Barka da rana,

Ina da aka gyara da Hausa Wikipedia a lokacin da 'yan watanni. Na nema a ba hakkokin gudanarwa. Wannan zai taimaka mini don share shafuka, na inganta babban shafi, na daina masu amfani da suke tabarbarewa da aikin. Idan wani yana da wata matsala tare da wannan, don Allah gaya mani. Ina da kwarewa a gyara Wikipedia, na ina ji Hausa kadan-kadan. Ina aiki tare da Wikimedia Nijeriya domin ya kara sa hannu zuwa Wikipedia a harshen Hausa. Nagode sosai, --DonCamillo (talk) 11:51, 11 Oktoba 2017 (UTC)

Changes to the global ban policy[Gyara masomin]

Hello. Some changes to the community global ban policy have been proposed. Your comments are welcome at m:Requests for comment/Improvement of global ban policy. Please translate this message to your language, if needed. Cordially. Matiia (Matiia) 00:34, 12 Nuwamba 2017 (UTC)

New print to pdf feature for mobile web readers[Gyara masomin]

CKoerner (WMF) (talk) 22:07, 20 Nuwamba 2017 (UTC)

TAMBAYA TA 4: Shin sai kowa ya ga watan sannan za a dauki azumi?[Gyara masomin]

AMSA: Ana iya daukar azumi ko da mutum daya ne ya ga wata. Domin hadisi ya tabbata daga Abdullahi Ibn Umar  ya ce: تَرَاءَى النَّاسُ الْهِلَالَ فَأَخْبَرْتُ رَسُولَ اللَّهِ صَلَّى اللَّهُ عَلَيْهِ وَسَلَّمَ أَنِّي رَأَيْتُهُ فَصَامَهُ وَأَمَرَ النَّاسَ بِصِيَامِهِ Ma’ana: Mutane sun yi ta kokarin ganin jinjirin wata, sai na gaya wa Manzon Allah r cewa ni na gan shi. Sai Manzon Allah r ya dauki azumi, kuma ya umarci al`umma da su dauka . A kan wannan dalili, mafi yawan malamai sun ce: Ādali ne kawai idan ya ce ya ga wata, za a dauki azumi. Saboda haka, idan Ādali ya ce ya ga wata kuma shugaba ya yarda da ganinsa, wajibi ne a tashi da azumi. Dangane da sauke azumi a karshen watan Ramadan kuwa, sai adalai biyu sun ba da shaidar ganin watan Shawwal, sannan a ajiye. Dalilin hakan na cikin hadisin Abdurrahman Ibn Zaid Ibn Khattab cewa: ya yi wa mutane huduba a ranar shakku (watau ranar da ake kokwanton ko wunin cikin Ramadan ne ko ba na Ramadan ba ne), sai ya ce: “Ku saurara! Ni na zauna da sahabban Annabi r, kuma na tambaye su, sai suka fada mini cewa lallai Manzon Allah r ya ce: صُومُوا لِرُؤْيَتِهِ وَأَفْطِرُوا لِرُؤْيَتِهِ وَانْسُكُوا لَهَا فَإِنْ غُمَّ عَلَيْكُمْ فَأَكْمِلُوا ثَلَاثِينَ فَإِنْ شَهِدَ شَاهِدَانِ فَصُومُوا وَأَفْطِرُوا Ma’ana: Ku yi azumi idan kun gan shi (watan Ramadan), kuma ku bude bakinku idan kun gan shi, kuma ku yi (sauran) ibadarku domin ganin sa. Amma idan aka lullube muku (watan) ku cika (kwanaki) talatin. Idan kuwa shaidu biyu suka shaida (cewa sun ga wata), to, ku dauki azumi kuma ku sauke .

Call for Wikimania 2018 Scholarships[Gyara masomin]

Hi all,

We wanted to inform you that scholarship applications for Wikimania 2018 which is being held in Cape Town, South Africa on July 18–22, 2018 are now being accepted. Applications are open until Monday, 22 January 2018 23:59 UTC.

Applicants will be able to apply for a partial or full scholarship. A full scholarship will cover the cost of an individual's round-trip travel, shared accommodation, and conference registration fees as arranged by the Wikimedia Foundation. A partial scholarship will cover conference registration fees and shared accommodation. Applicants will be rated using a pre-determined selection process and selection criteria established by the Scholarship Committee and the Wikimedia Foundation, who will determine which applications are successful. To learn more about Wikimania 2018 scholarships, please visit: wm2018:Scholarships.

To apply for a scholarship, fill out the multi-language application form on: https://scholarships.wikimedia.org/apply

It is highly recommended that applicants review all the material on the Scholarships page and the associated FAQ before submitting an application. If you have any questions, please contact: wikimania-scholarships at wikimedia.org or leave a message at: wm2018:Talk:Scholarships. Please help us spread the word and translate pages!

Best regards, David Richfield and Martin Rulsch for the Scholarship Committee 19:24, 20 Disamba 2017 (UTC)

User group for Military Historians[Gyara masomin]

Greetings,

"Military history" is one of the most important subjects when speak of sum of all human knowledge. To support contributors interested in the area over various language Wikipedias, we intend to form a user group. It also provides a platform to share the best practices between military historians, and various military related projects on Wikipedias. An initial discussion was has been done between the coordinators and members of WikiProject Military History on English Wikipedia. Now this discussion has been taken to Meta-Wiki. Contributors intrested in the area of military history are requested to share their feedback and give suggestions at Talk:Discussion to incubate a user group for Wikipedia Military Historians.

MediaWiki message delivery (talk) 10:46, 21 Disamba 2017 (UTC)

hange[Gyara masomin]

Ga masu gudanarwa ya kamata a ƙawata wannan shafi da wasu abubuwa masu jan hankali kamar yadda sauran shafukan wasu shafin suke. A bisa nazari da nayi na fuskanci cewarbabban shafin hausa ba shi da ado kamar sauran na yaruka Da fatan zaa duba. Na gode.

Editing News #1—2018[Gyara masomin]

20:56, 2 Maris 2018 (UTC)

Workshops in Nigeria[Gyara masomin]

English[Gyara masomin]

Hello All!

This is just to announce that with support from the Wikimedia Foundation, we are planning to organize training workshops in Nigeria in order to help people to use Wikipedia in Hausa. The workshops would be conducted by us (User:Ammarpad, a Hausa-speaking Nigerian Wikipedia editor and myself, an English-speaking French Wikipedia editor with basic knowledge of Hausa). The workshops would take place in Kano and/or Kaduna in late 2018 (but workshops could take place in other cities later).

The Wikimedia Foundation is interested in supporting the development of an online encyclopedia in Hausa, written by Hausa speakers, with a view to make free access to knowledge easier for Hausa speakers.

If you are interested in being part of such a project, if you know institutions based in Kaduna, Kano or other cities with a lot of Hausa speakers who would be interested in partnering with us, feel free to send us messages directly. Feel free to comment and express your views about this project.

You will find more details on the project page here.

Na gode sosai! --DonCamillo (talk) 06:00, 20 Afirilu 2018 (UTC)

Hausa[Gyara masomin]

Taron Bita. (Workshop)

Tare da goyon bayan gidauniyar Wikimedia da ke kasar Amurka, muna shirin gabatar da tarukan bita akan yadda ake gina shafin Wikifidiya, domin farfado da Wikifidiya ta harshen Hausa.

Za a gabatar da tarukan bitar na farko a garuruwan Kaduna da Kano, a wajajen karshen shekarar 2018, a wani lokaci da za'a bayyana nan gaba kadan. Akwai kuma shirye-shiryen fadada shirin zuwa wasu jihohin arewacin Nijeriya daga baya.

Gidauniyar Wikimedia, wadda ke tafiyar da babban shafin Wikifidiya na turanci, wanda yake shine kundin Ilimi mafi girma a yanar gizo, tana matukar goyon bayan wannan shiri domin fadada Ilimi cikin harshen Hausa, saboda Hausawa da kuma harkar bincike a harshen Hausa.

Idan kana da sha'awar kasancewa da shirin, ko neman karin bayani da kuma yadda daliban manyan makarantu a Kano da Kaduna zasu shigo ciki, kuna iya tuntubar mu kai tsaye. Cibiyoyin Ilimi da makarantu a Kaduna da Kano masu sha'awar hada hannu damu, suma zasu iya tuntubar mu domin Karin bayani.

Zaku iya samun karin bayani a https://ha.wikipedia.org/wiki/Wikipedia:Labarai

Mun gode sosai!

Neman Administrator[Gyara masomin]

I will like to request administrator access on this Wiki which will give me the ability to do some cleanup tasks, like deleting irrelevant/spam pages and correcting some wrongly titled pages which cannot be done ordinarily.

You can give feedback or ask question about this, by editing this section. Thanks.


Ina neman a bani damar administrator a wannan Wiki domin yin gyare-gyare, goge shafuka wand bash da amfani da kuma gyara shafukan da sunayensu yake ba daidai ba.

Kuma iya yin bayani ko kuma tambaya akan hakan anan kasa. Nagode. –Ammarpad (talk) 09:07, 7 Mayu 2018 (UTC)

AdvancedSearch[Gyara masomin]

Birgit Müller (WMDE) 14:53, 7 Mayu 2018 (UTC)

Gudanarwa/administrator[Gyara masomin]

Hello All,

I've been working on the Hausa Wikipedia for one year and since as of now there are no local admins on this project, I ask you to kindly support that I receive administrator rights. This will enable me to delete irrelevant pages, improve the main page, block users who are vandalizing the project, etc. If anyone has a problem with this just let me know. I'm a quite experienced Wikimedia user (20'000+ edits, mostly on the French Wikipedia, close to 2'000 edits here), I speak very basic Hausa and I'm in touch with Wikimedia Nigeria in order to try to increase contributions from Hausa speakers. If you support this, you can write "Support", if you don't, you can write "Oppose".

Also, if you've been working here for a while, you can receive admin rights as well, which will make everything much easier. Thanks a lot, --DonCamillo (talk) 05:44, 8 Mayu 2018 (UTC)

Barka da rana,

Ina da aka gyara da Hausa Wikipedia a lokacin da shekara guda. Za ku iya tallafawa ni don haka an ba ni yancin administrator a cikin Wikipedia da harshen Hausa? Wannan zai taimaka mini don share shafuka, na inganta babban shafi, na daina masu amfani da suke tabarbarewa da aikin. Idan wani yana da wata matsala tare da wannan, don Allah gaya mani. Ina da kwarewa a gyara Wikipedia, na ina ji Hausa kadan-kadan. Ina aiki tare da Wikimedia Nijeriya domin ya kara sa hannu zuwa Wikipedia a harshen Hausa. Ka iya rubuta "ee" ko "a'a". Nagode sosai, --DonCamillo (talk) 05:44, 8 Mayu 2018 (UTC)

 • Support DonCamillo has edited here more than I do, almost tripled. Has held the right two times previously and we are working for revival of this project. –Ammarpad (talk) 08:16, 8 Mayu 2018 (UTC)
 • Support. I noticed that in this Wikipeda DonCamillo has 2,000 editions and in French more than 17,000. He was an administrator on French and also here before. DARIO SEVERI (talk) 09:25, 11 Mayu 2018 (UTC)
 • Support: DonCamillo has been contributing to this project since the end of 2016, and since then the project has been growing and improving, and he is one of the most active editors in this project. It also has more than 17,000 edtions on the French Wikipedia. Sergio Junior Guitarist (talk) 18:43, 12 Mayu 2018 (UTC)

Databox[Gyara masomin]

Barka da rana,

A new tool was recently created on Wikidata, it is called Databox.

Basically, it will allow you to add boxes to article with a lot of information coming directly from Wikidata. This can add a lot of information to short articles, or allow us to create new articles nearly automatically.

To use this tool, we need to translate into Hausa a lot of Wikidata "properties". If you are familiar with Wikidata, you can translate them directly in Wikidata. If you are not familiar with Wikidata, you can translate directly the properties on my user page and I will transfer them to Wikidata later.

I have created this page to give you an idea of what it can look like. As you can see most of the "properties" are still in English because they have not been translated yet.

Na gode sosai! --DonCamillo (talk) 07:48, 30 Mayu 2018 (UTC)

New Wikipedia Library Accounts Available Now (May 2018)[Gyara masomin]


Hello Wikimedians!

The TWL OWL says sign up today!

The Wikipedia Library is announcing signups today for free, full-access, accounts to research and tools as part of our Publisher Donation Program. You can sign up for new accounts and research materials on the Library Card platform:

 • Rock's Backpages – Music articles and interviews from the 1950s onwards - 50 accounts
 • Invaluable – Database of more than 50 million auctions and over 500,000 artists - 15 accounts
 • Termsoup – Translation tool

Expansions

Many other partnerships with accounts available are listed on our partners page, including Baylor University Press, Loeb Classical Library, Cairn, Gale and Bloomsbury.

Do better research and help expand the use of high quality references across Wikipedia projects: sign up today!
--The Wikipedia Library Team 18:03, 30 Mayu 2018 (UTC)

You can host and coordinate signups for a Wikipedia Library branch in your own language. Please contact Ocaasi (WMF).
This message was delivered via the Global Mass Message tool to The Wikipedia Library Global Delivery List.

Zuwa ga Admins[Gyara masomin]

Barkan mu da yau, A matsayina na bahaushe Kuma mai son taimakawa a wannan sashe na Wikipedia Hausa ina so na ba Admins na wannan sashe shawara gamae da Fassara. Ina nufin yadda za'a fassara wadansu kalmomin na turanci musamman ma kamar kalmomin musamman na yanar gizo. Misali:

 • Format
 • Item
 • Code
 • Encyclopedia
 • Random
 • Cookies

Da dai sauran makamantan irin wadannan da yawa. A matsayina na mai yawan son yin fassarar makaloli daga Turanci zuwa Hausa irin wadannan kalmomi na wahalar dani. Kamata yayi admins na wannan shafin su dauki irin wadannan kalmomin su tura ma masana domin fassaro su sannan su aje mana su a shafin taimako. Nagode -- AAGWANKI (talk) 11:24, 1 ga Yuli, 2018 (UTC)

Global preferences are available[Gyara masomin]

19:19, 10 ga Yuli, 2018 (UTC)

Consultation on the creation of a separate user group for editing sitewide CSS/JS[Gyara masomin]

New user group for editing sitewide CSS/JS[Gyara masomin]

Editing of sitewide CSS/JS is only possible for interface administrators from now[Gyara masomin]

(Kuyi ƙoƙarin fassara wannan saƙo zuwa Hausa)

Hi all,

as announced previously, permission handling for CSS/JS pages has changed: only members of the interface-admin (Interface administrators) group, and a few highly privileged global groups such as stewards, can edit CSS/JS pages that they do not own (that is, any page ending with .css or .js that is either in the MediaWiki: namespace or is another user's user subpage). This is done to improve the security of readers and editors of Wikimedia projects. More information is available at Creation of separate user group for editing sitewide CSS/JS. If you encounter any unexpected problems, please contact me or file a bug.

Thanks!
Tgr (talk) 12:39, 27 ga Augusta, 2018 (UTC) (via global message delivery)

Databox[Gyara masomin]

Barka da yamma,

Nagode sosai da taimakonku. We have now more than 300 properties translated into Hausa on Wikidata, which is very helpful and allows us to have infoboxes almost completely translated into Hausa, like on Napoleon. Please, if you see any box with properties still in English, you can add the translation to this page? For cities, countries, states, regions, famous people, animal or plant species... this allows to have a lot of information available in Hausa. Thanks a lot! –DonCamillo (talk) 14:55, 3 ga Satumba, 2018 (UTC)

Read-only mode for up to an hour on 12 September and 10 October[Gyara masomin]

13:33, 6 ga Satumba, 2018 (UTC)