Jump to content

Tattaunawar Wikipedia:Kofan al'umma

Page contents not supported in other languages.
Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.

Using only UploadWizard for uploads

[gyara masomin]
Wikimedia Commons logo

Hello! It was noted that on this wiki you have less than 10 local files. Presumably, you therefore don't have interest nor energies to have hundreds templates with the now required HTML, even less a local EDP. However, this means that users here will experience a mostly broken and/or illegal uploading. I propose to

so that you can avoid local maintenance and all users can have a functioning, easy upload interface in their own language. All registered users can upload on Commons and existing files will not be affected.

I'll get this done in one week from now.

  1. If you disagree with the proposal, just remove your wiki from the list.
  2. To make the UploadWizard even better, please tell your experience and ideas on commons:Commons:Upload Wizard feedback.

Nemo 20:38, 19 Mayu 2014 (UTC)[Mai da]

Wikipedia Campaign at Notion Computer Technology.

[gyara masomin]

Asslamu Alaikum!

Yan uwana masu albarka, ina mai farin cikin sanar daku cewa, zan gudanar da project kamar yadda nayi mata suna a sama wato (Wikipedia Campaign at Notion Computer Technology). Na gode. Naku Umar Askira. Bissalam. Umar-askira (talk) 19:20, 25 ga Augusta, 2021 (UTC)[Mai da]

Wiki For Climate Change and Global Warming

[gyara masomin]

Assalamu alaikum barkan mu da war haka tareda fatan muna lafiya. Ina maik sanar da ku cewa, zan gudanar da project (Public awareness and workshop) mai suna Wiki For Climate Change and Global Warming inshaallahu taala a watan February 2022 in Allah ya kai mu. ga mr nrman karin bayani, na iya shiga shafin : [[1]].

Umar-askira (talk) Bissalam.

Assalamu alaikum warahmatullahi yan uwa Barkanmu da wannan lokaci, ina mai sanarwar jajirtattU editocin mu akan wani grant da muke su mu gabatar. A wannan projects zamu kara wa juna sani ne game da wani muhimmin abu. Kasancewar mu editoci daga jihohi daban-daban,haka hausar mu ta sha bamban, wasu kalmomi a wata hausa ta bambanta da wata Hausar misali Garma wata hausar Galma suke cewa. hakan yakan kawo rashin fahimtar juna, muna so muyi amfani da wannan damar wajen sani dukkan irin wannan matsaloli don mu san yanda zamu gyara su kuma mu san duk wanda aci mukala yayi amfani da kalma irin wannan ba kuskure yayi ba , wannan irin Hausar sa kenan. muna neman goyon bayan ku . suna wannan projects din shine Lexical Alternatives:A Guide To Word Variants in Hausa. Muna fatan zaku bamu ta gudunmawar wajen magance wadannan matsaloli.mun gode.Hamza DK (talk)