Wikipedia:Labarai/Mukaloli dubu goma

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.

Hausa[gyara masomin]

Wikipedia a yaren Hausa ta kai muƙaloli guda dubu goma a yanzu

Wikipedia ta kasance shiri ce ta encyclopedia wacce take samun tallafi daga Wikimedia Foundation. Masu aikin sa kai ne suke rubuce-rubuce akan ta, batare da an biya su ba. Duk wani wanda yake da kafar sadarwa ta yanar gizo zai iya shiga domin samar da sauye-sauye ko kuma yin rubutu akan Muƙaloli/shafuka, tin daga lokacin da aka kafa Wikipedia a shekarar 2001, Wikipedia ta yi saurin bunƙasa a cikin manyan kafofin sadarwa ta yanar gizo, wacce ta jawo hankalin ɗaruruwan mutane sama da miliyan masu ziyartan shafinta da kuma ɗaruruwan dubbannin mutane masu samar da sauye-sauye akan shafukatan ko kuma ƙirƙiran sababbin shafuka.

Akwai Wikipedia a harshen Hausa kamar haka ha.wikipedia.org ga mai amfani da komfuta, in kuma kana amfani da wayar hannu ne a haka ha.m.wikipedia.org, an samar da Wikipedia ta yaran hausa ne a shekarar 2004. amman ta kasance shiri yar ƙarama a sannan, wacce mutane aƙalla 80 kacal a wancan lokacin suke fafutukan taimakawa shafin wajen sanya bayanai a kowane rana. A ranan 23 ga watan Yuni ta shekarar 2021, Wikipedia ta Hausa ta samu kai adadin muƙaloli ko kuma shafuka guda dubu goma, bayan dogon nisan zangon da aka shafe, shekara uku da suka wuce, tana da shafuka 1800 ne kacal, amman a yau, alal akalli sama da mutane dubu goma sha biyu ne suke karanta Wikipedia a yaran Hausa, wanda an samu ƙarin mutum 3000 bayan shekara uku da suka wuce.

Idan kanada ilimi akan wani fanni, kaman fannonin ilimi irinsu taswira, tarihi, addinai, magunguna, kimiyya, adabi, girki ko noma, zaka iya tofa albarkacin bakinka a Wikipedia, Zama ka iya rubutu akan yankinka, kauyen ka, jami'ar, siyasa, wasanni, ko mamiye kake da sha'awan rubutu akai, matukar akwai hujjojin da za'a iya dogaro dasu akan abinda ka rubuta. Mutane da dama masu shekaru daban daban suna gyara shafukan ta, kuma suna kirkiran wasu sababbin shafuka. Idan kaima kana jin yaran turanci, ko faransanci ko ma wanne irin yare ne, zaka iya fassara shafuka daga wani yare zuwa wani yare ta hanya mafi sauki.

Mutane sama da miliyan 100 ne ke magana da yaran hausa a kasashe sama da 10. Harshen hausa tayi sa'an samun babban daman samar da ilimi ga mutanen ta wanda yawan su ya kai miliyoyi. Idan kana tinanin cewa zaka iya samar da wani ilimi ga Wikipedia, to kofa a bude take, zaka iya ziyaran ha.wikipedia.org idan kana amfani da komfuta, in kuma wayar sadarwa ce ta hannu ha.m.wikipedia.org, ka tafi kai tsaye zuwa ga wani shafi ka danna "gyara masomi" ko "Edit" a turance domin dabbakawa. Kuma zaka iya taimakawa ka yada wannan sakon zuwa wasu. Mungode da sauraron ku! Sako daga kungiyar sakai ta Hausa wato (Hausa Wikimedian Usergroup).

English[gyara masomin]

Wikipedia in Hausa reaches 10,000 articles

Wikipedia is an encyclopedia project supported by the Wikimedia Foundation. It is written by volunteers who write without pay. Anyone with internet access can write and make changes to Wikipedia articles. Since its creation in 2001, Wikipedia has grown rapidly into one of the largest websites, attracting hundreds of millions of visitors monthly and hundreds of thousands of people who make changes to articles or create new ones.

Wikipedia in Hausa (ha.wikipedia.org if you are using a computer or ha.m.wikipedia.org if you are using a smartphone) was launched in 2004. It remains a relatively small project, with about 80 people helping to add content to the encyclopedia every month, but among the fastest-growing Wikipedia projects. On 23 June 2021, the project reached 10,000 articles, a significant milestone - there were only 1,800 articles just three years ago. Today, more than 12,000 people on average read Wikipedia in Hausa every day, a significant increase from about 3,000 three years ago.

If you have knowledge in a specific area, be it geography, history, religion, medicine, science, arts, cooking, agriculture... you can bring a stone to the building. You can even write about your neighbourhood, your village, your university, politics, sports, anything, as along as it is based on reliable sources. People of all ages, cultures and backgrounds can change existing articles or create new ones. If you also speak English or French or any other language, you can translate articles from one Wikipedia to the other.

Hausa is spoken by more than 100 million people in more than 10 countries. Internet and especially Wikipedia in Hausa give a big opportunity to improve access to knowledge for millions of people. If you think you can bring something to this project, please go to ha.wikipedia.org if you are using a computer or ha.m.wikipedia.org if you are using a smartphone. Just go to any article and click on “gyara masomi”. You can also share this communiqué. Thanks for your help!

This is a message from the Hausa Wikimedians User Group.

Français[gyara masomin]

Wikipédia en haoussa atteint 10 000 articles

Wikipédia est un projet d'encyclopédie soutenu par la Fondation Wikimédia. Il est rédigé par des bénévoles. Toute personne disposant d'un accès à internet peut modifier les articles de Wikipédia. Depuis sa création en 2001, Wikipédia est devenu l'un des sites internet les plus importants au monde, le plus important sans but lucratif, attirant des centaines de millions de visiteurs chaque mois, et des centaines de milliers de personnes qui y contribuent.

Wikipédia en haoussa (ha.wikipedia.org depuis un ordinateur, ha.m.wikipedia.org depuis un téléphone mobile) a été lancée en 2004. C'est un projet qui reste modeste : environ 80 personnes y contribuent chaque mois. Le 23 juin 2021, ce projet a atteint 10 000 articles, une étape significative dans son développement (il n'en comptait que 1 800 il y a seulement trois ans). Aujourd'hui, plus de 12 000 personnes en moyenne consultent Wikipédia en haoussa tous les jours, contre seulement 3 000 il y a trois ans.

Si vous avez des connaissances à apporter dans tous les domaines, que ce soit en géographie, histoire, religion, médecine, sciences, arts, cuisine, agriculture... vous pouvez contribuer. Vous pouvez écrire à propos de tout sujet, votre quartier, votre village, la politique, le sport, absolument tout pour autant que vous vous appuyiez sur des sources fiables. Des personnes de tous âges, de toute culture et toute origine peuvent modifier les articles existants ou en créer de nouveau. Si vous parlez aussi anglais, français ou une autre langue, vous pouvez traduire des articles d'une Wikipédia à 'autre.

Le haoussa est aujourd'hui parlé par plus de cent millions de personnes dans plus de dix pays. Internet, et particulièrement Wikipédia en haoussa, donnent une opportunité formidable d'accroître l'accès à la connaissance pour des millions de personnes. Si vous pensez pouvoir apporter quelque chose à ce projet, rendez-vous sur ha.wikipedia.org depuis un ordinateur ou ha.m.wikipedia.org depuis un téléphone, et cliquez sur "gyara masomi". Vous pouvez également partager ce communiqué. Merci pour votre aide !

Ceci est un message du groupe des wikimédiens haoussaphones.